[LYRICS]:- Jacobzee-Ambaliyan Flows[+Audio]

Lyrics+Audio-Jacobzee Ambaliya’n Flows

INTRO
Jimana There’s No Reality
The Dope Nigga Jacobzee AC Dopeness the last Don
Something Is About To Happen But I Ain’t Know It

VERSE ONE
Toh A Yau Ne Lyrics Za Su Ta Ambaliya
Sai Ka Ce Kogin Maliya
Ehh, Gudu Da Kunnuwa Ma Za Ta Iya
Ai Na Manta Na Fada Muku Tun Jiya

But, Tunda A Yau Na Fada Muku
Sai Ku Gyara Kunnuwa’n Ku
Domin, Zata Iya Ta Pille Mu Ku
A Karshe Kuma Ku Je Kuta Nema A Gonan Medugu

Toh Mai Ne Ne Anfanin Niman Arziki A Gun Talaka
Wanda Kamin nan Ya Ci Wa Ciki Sai A Biki Ko Kum Sadaka
Oh, Ka Zaba Wawanci Da Hallaka
Akan Alheri Da Daukaka

Is So Simple In Lyrics Din Ta Yawa Sai Ku Tare A Daro
Ku Mika Wa Dabo
Ohh, Ba Ba Ze Iya Ba Ku Saka A Baro
Ai Sai In Da Iska Ake Yin Shika Da Daro

Ya Kana Kollo Na Haka Ne
Mai Illimi Ya Gane
Dolo Ya Je Ya Tambaye Su Wane Wane
Duba Irin Kidan Nan Amma Duka Jacobzee Ya Zane

Yanzu Garuruka Daban Daban
Zamu Tura Ambaliya Kadan Kadan
Ko Ta Cikin Ramuka Ma A Chan Da Nan

CHORUS
Sanda’n Makaho Ya Karye
Barawo Ya Sachi Kayan Soja
Mai Kudi Ya Jona Layin Bara
Kurma Ya Saka Ear Piece
Wani Ya Je Bulle Neh A Kogin Maliya
Wani Ya Bude Shagon Chargi Bayada Chager
Wani Ya Dafa Abinci Babu Fire
Driver Na Tuka Mota Babu Taya

Duka Wannan Domin Ana Ambaliya
Ambaliya Ambaliya Ambaliya
Wannan Shi Ake Kira
Ambaliya

VERSE TWO
A Duk Duniya Ba Abunda Ta Fi Dadi Kamar Cin Beat Kaman Haka
Ina Su Gayu Na Dan Alka Hakika
Ta Dalilin Ku Ne Na Ke Yin Waka
Toh Gashi Dai Na Ke Ta Amai’n Lyrics, Ku Zo Ku Taimaka

The Game A Plane, You Claim You Fall Ashame
Is Not By Name, You Wanna Gain?, Then Change A Fame

Gara Garabasa
Ka Pasa
Toh Ka Kopsa
Ambaliya Da Dadin Sa
Zo Ka Dana Sa
Kaman Masa

Well
Mata, Zata, Chutta, Wata Mata
Da Gatan Ta, Gashi Bata
Da Ko Data
Muje Bikin, Ciwa Ciki
Na Sintiki

CHORUS 2

Verse 3
Ambaliya Ambaliya
Ehhh Ehhhh..
Ambaliya Ambaliya
Flows Ta Cika Drum
Ambaliya Ambaliya
Flows Har Ta Opera Da Chrome
Ambaliya Ambaliya
Ga Lyrics Mudu Mudu
Ambaliya Ambaliya
Sohuwa Tana Ta Amai’n Na Lyrics
Ambaliya Ambaliya
Ambaliya Ambaliya Ambaliya
Ambaliya Ambaliya Ambaliya

Thanks For Reading / Watching It

You Can Download The Audio Below..

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*